Jamus ta dauki kofin duniya | Harkokin Yau | DW | 14.07.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Harkokin Yau

Jamus ta dauki kofin duniya

A wasan karshe na gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya Jamus ta doke Argentina, abinda ya bata nasarar daukar kofin. Kasar ta kuma dauki kofin duniya karo na hudu a tarihinsa.

Saurari sauti 03:26