1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Koriya ta Arewa

Koriya ta Arewa kasa ce da ke gabashin nahiyar Asiya. Kasar na daga cikin kasashen Asiya da ke da yawan al'umma.

Bayan yakin duniya na biyu ne Amirka da Tarayyar Soviet suka raba kasar zuwa gida biyu. An yi yunkurin hade kasar waje guda a cikin shekarar 1948 amma hakan bai yiwu ba. Kasashen yamma na yi wa shugabannin kasar kallon masu mulkin kama karya.

Nuna karin rahotanni