Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Majalisar dokoki ta 10 na kara dagewa na nema wa kanta ‘yancin a zaben wadanda za su zama shugabanin majalisar da za a kaddamar a makon gobe.
Shugabannin kasashen Afirka na daga cikin shugabannin da ke hana 'yan kasashensu 'yancin bayyana wasu ra'ayoyi.
Kammala wa'adin majalisar dokokin Najeriya bayan shekaru hudu tana aikin a yin dokoki da saka ido kan bangaren zartaswa.
Wasu daga cikin wadanda za su yi jawabi a taron Global Media Forum da ke tafe a ranakkun 14 da 15 na watan Yuni a Bonn.
Nan gaba a 18:15 UTC: Reporter