1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

AfD

Jam'iyyar AfD jam'iyya ce da ke da kyamar baki a Jamus. AfD ta kafa tarihi na shiga majalisar dokokin kasar a karon a tarihinta a zaben Jamus na 2017 inda ta samu kusan kashi 13 cikin 100 na kujerun majalisar.

Tun bayan da aka kafa AfD ta fara fuskantar kalubale daga jama'a saboda adawar da ta ke yi da zaman baki a kasar musamman bayan da Jamus din karkashin mulkin Angela Merkel ta karbi 'yan gudun hijira galibinsu daga yankin gabas ta tsakiya a cikin shekarar 2015. Zaben 2017 ya sanya jam'iyyar kasancewa ta uku mafi girma a majalisar dokokin kasar.

Nuna karin rahotanni