1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zaben Jamus na 2021

Kimanin mutane miliyan 60 suka cancanci kada kuri'a a zaben majalisar dokoki na Tarayyar Jamus wato Bundestag wanda zai gudana ranar 26 ga watan Satumba na wannan shekara ta 2021.

Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag dai na da mambobi kimanin 600 kuma ana zabensu ne bayan kowanne shekaru 4 daga mazabu daban-daban da ke sassa daban na Jamus din.

Nuna karin rahotanni