1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Bankin Duniya

Bankin Duniya ya kasance wata hukuma ta kasashen duniya mai kula da harkokin kudade da kuma bayar da rance ga kasashen da suke cikin matsi na tattalin arziki.

Babban burin bankin shi ne rage talauci tsakanin jama'a. An kirkiro bankin cikin shekarar 1944 bisa wata yarjkejeniyar da galibin kasashen duniya suka saka hannu, kuma bankin ya kasance wani bangare na aikin Majalisar Dinkin Duniya.

Nuna karin rahotanni