1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 18.09.2019

Lateefa Mustapha Ja'afar
September 18, 2019

A cikin shirin zaku ji cewa mahukuntan Afirka ta Kudu sun sha alwashin shawo kan matsalar cin zarafin mata da kyamar baki a kasar, biyo bayan hare-haren da aka rinka kaiwa baki 'yan kasashen waje a kasar da kuma yawaitar cin zarafin mata.

https://p.dw.com/p/3Ppb8