1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saudiyya

Daular Saudiyya wacce ta kunshi al'umma sama da miliyan 30 sarki ne ke mulkarta. Ta na samun kudinta daga arzikin man fetur da iskar gaz da Allah ya hore mata.