1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Najeriya

Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.

Najeriya na da jihohi da yawansu ya kai 36 kuma kasar na da arzikin man fetur. Kasar na da yaruka da dama amma manya daga cikinsu sun hada da Hausa da Igbo da Yarabanci. Manyan addinai a kasar biyu ne wato Musulunci da Kiristanci.

Nuna karin rahotanni