1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Iran

Iran ita ce kasa ta 18 mafi girma a duniya kuma tana daya daga cikin kasashen da ke nahiyar Asiya kana kasa ce mai arzikin man fetur da sinadari Uranium.

Kasar ta Iran dai na da yawan mutanen da suka haura miliyan 80. Tehran shi ne babban birnin kasar. Sau da dama kasar ta sha fama da tada jijiyar wuya da kasashen yamma saboda shirinta na nukuliya wanda ya sanya aka sa mata takunkumi a lokuta da dama.

Nuna karin rahotanni