1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Tsanwar Layi

Tsanwar Layi hukuma ce da mahukuntan Nijar suka samar da nufin bai wa al'ummar kasar dama ta mika kokensu ga mahukunta.

Ana mika wannan koke ne musamman ma ga wanda ya dangaci aikata ba dai dai ba daga bangaren ma'aikatan gwamnati ta wasu layukan tarho na musamman da aka samar.

Nuna karin rahotanni