1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

3N

3N wani shiri ne da hukumomi a Jamhuriyar Nijar suka bijiro da shi domin bunkasa samar da abinci a kasar.

Shirin wanda ake wa lakabi da dan Nijar ya ciyar da Nijar ya mayar da hankali wajen tallafawa manoma domin su samu sukunin yin noma sosai wanda hakan zai tamaka musu wajen samun abin masarufi kana a wadata kasar da abinci.

Nuna karin rahotanni