ZaneAfirkaYadda ake hada hadar dinkunan sallah a MaradiTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoZaneAfirkaSalissou Kaka ZUD/SB03/17/2026March 17, 2026Yayin da karamar sallah ke kara gabatowa matasa teloli a birnin Maradi na Nijar na ta kokarin dinka sabbin kaya na zamani domin biyan bukatar matasan da ke tururuwar zuwa shagunan su don samun kayan sallah.https://p.dw.com/p/5AUSETalla