Bakin haure masu neman zuwa Turai na ganin kalubale | Hangen Dala ba shiga birnin ba! | DW | 19.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hangen Dala

Bakin haure masu neman zuwa Turai na ganin kalubale

Tafiya ce mai cike da kasada da karewar guzuri a kokarin shiga Turai

Afrikanische Migranten Immigranten illegale Einwanderer Italien Flash-Galerie (AP)

Hangen Dala ba shiga birnin ba!

Dubban bakin haure daga kasashen Afirka na Kudu da Sahara na ci gaba da kwarara zuwa kasashen Turai, domin samun rayuwa mai inganci duk kuwa da damarmaki a gida.

DW.COM