1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Euro

Euro takardar kudi ce da wasu kasashen Turai ke amfani da su. Kudin shi ne na biyu mafi daraja yanzu haka a duniya.

A cikin shekarar 1999 ne aka fara amfani da kudin Euro. Kasashe 19 daga cikin 28 na Kungiyar Kasashen Turai ta EU ne ke amfani da kudin. Ana yi wa kungiyar wadannan kasashe lakabi da Eurozone.

Nuna karin rahotanni