1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Libiya

Kasar Libiya na nan a yankin Magreb da ke arewacin Afirka. Tun cikin shekarar 2011 ne kasar ta tsunduma cikin rikicin siyasa.

Kifar da gwamnatin Muammar Ghaddafi na daga cikin batutuwan da suka haifar da rikicin da Libiya ke ciki. Tripoli shi ne babban birnin kasar kuma kasar na da yawan jama'a da suka kai kusan miliyan shidda ko da dai da dama daga cikinsu na gudun hijira sakamakon rikicin da aka shiga.

Nuna karin rahotanni