Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki a kaar Girka. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Wasannin lig-lig a Birtaniya ya ci gaba a lokacin Kirsimeti duk da cewa annobar corona na addabar kasar. CAF ta tsayar da ranar da kungiyoyi za su saki 'yan wasan da za su buga gasar nahiya da za a yi a Kamaru.