1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Annobar Coronavirus

Kasashen duniya na ci gaba da daukar kwararan matakai na rage yaduwar kwayar cutar Corona da ta addabi duniya tun bayan bullarta a yankin Wuhan na kasar Chaina a watan Disambar 2019.