1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Girka

Girka kasa ce da ke kudu maso gabashin nahiyar Turai. Kasar na daya daga cikin kasashe da ke da dumbin tarihi.

Kasar na daga cikin kasashen da ke cikin kungiyar EU da Eurozone ta masu amfani da kudin bai daya na euro, kazalika tana cikin kungiyar kawance ta NATO. A 'yan shekarun da suka gabata kasar ta afka cikin matsin tattalin arziki, baya ga wata tunga da ta zama wadda bakin haure kan yi amfani da ita wajen shiga Turai.

Nuna karin rahotanni