Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Wakilai na yankin Tafkin Chadi da na kasashen Jamus da Norway sun hadu a Nijar don nazarin hanyoyin sake gina yankin da rikicin Boko Haram ya daidaita.
A wannan Litinin aka bude babban taron kasa da kasa a birnin Yamai na kasar Nijar don nazari kan yadda za a sake gina yankin Tafkin Chadi da rikicin Boko Haram ya daidaita.
Yayin da ake ci gaba da nuna damuwa game da makomar Chadi, kasashen kungiyar yankin Tafkin Chadi shida sun gana a Abuja, domin nemo hanyar kawo zaman lafiya a Chadin da ke taka rawa wajen daidaita lamura a yankin Sahel.
A shirin na wannan lokaci za mu ji inda aka kwana a wasannin neman shiga gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya wato World Cup. Akwai wasan sarrafa doki a Iraki da sauran wasanni.