Taron kungiyar G7 da aka gudanar a Jamus ya yi armashi | Siyasa | DW | 11.06.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Taron kungiyar G7 da aka gudanar a Jamus ya yi armashi

Manyan batutuwa da taron ya duba sun hada da rikicin Ukraine da dumamar yanayi da kiwon lafiya da maganar yaƙi da talauci da samar da tsaro da kuma batun kasuwanci.

To sai dai masu fafutuka da ke suka gudanar da zanga-zanga a gefen taron sun yi yunkurin datse hanyoyin da ke zuwa zauren taro da ke a yankin Elmau na jihar Bavariya da ke kudancin Jamus. Shugabanni sun isa wurin taron ta jiragen sama masu saukar ungulu.

DW.COM