Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da na shirin babban zabe a Tunusiya. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Rasha ta dade ta na fadada tasirinta a Afirka tsawon shekaru da dama. Wannan ya kara bayyana a dambarwar diflomasiyyar da aka shiga a yanzu bayan harin da ta kaddamar kan Ukraine.
Kasashen Afirka da ke Kudu da hamadar Sahara na fuskantar mawuyacin hali na tashin farashin man fetur, a daidai lokacin da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine ke kara tsananta farashin makamashin gas a kasuwannin duniya.
A sharhunan da suka rubuta a wannan mako jaridun Jamus sun duba yadda nahiyar Turai ke ci gaba da nuna sha'awar albarkatun mai daga tarayyar Najeriya