Ukraine ta na cikin kasashe mambobi na tsohuwar Tarayyar Soviet wadda take gabashin Turai mai makwabtaka da Rasha.
Tana da tarihi kuma sakamakon yadda wasu 'yan siyasa na kasar suka juya baya wa Rasha domin su rungumi Turai haka ya jefa kasar cikin radani tsakanin bangarorin biyu.