Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Kasar na da kujerar din-din-din a kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya kana wakiliya ce a kungiyar nan kasuwanci ta duniya wato WTO da kuma kungiyar G20 ta masu arzikin masana'antu.