You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Rasha
Rasha na da daya daga cikin kasashen duniya da ke da girman kasa da kuma yawan al'umma.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rasha ta kaddamar da hari kan jirgin ruwan Turkiyya
Harin wanda Ukraine ta tabbatar da kaiwa, ya jikkata wasu mai'aikatan jirgin ruwan tare da haddasa gobara.
Koriya ta Arewa ta janye jakadanta na Burtaniya saboda fushi
Burtaniya ta ayyana sansanin kula da yara na Koriya ta Arewa a London a matsayin wurin koyar da yan Ukraine akidun Rasha
Rasha ta kai hari kan cocin a Ukraine
Gwamnatin Jamus ta yi Allah wadai da hare-haren rASHA A uKRAINE
Zelensky Ya Gana Da Shugabannin Turai Kan Yaƙin Rasha
Zelensky ya tattauna da takwarorinsa na Birtaniya, Fransa da Jamus kan tallafawa Ukraine da karin kariya ga Turai
Shugabar Tanzaniya na ziyara a Rasha
Ziyarar zuwa Rasha na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnatin Samia Suluhu Hassan ke shan suka daga kasashen Yamma.
Rasha ta kai sabbin hare-hare a manyan biranen Ukraine
Hukumomin Ukraine sun ce Rasha ta harba jirage marasa matuka akalla 656 da kuma makamai masu linzami 73 cikin kasar.
Faransa ta kama tankar mai na Rasha
Faransa ta kama tankar mai na Rasha
Rasha ta yi kiran jakadanta a Armeniya
Rasha na zargin jakadanta a Armeniya da yin hulda da EU
Jamus ta yi tir da gangancin Rasha a Romaniya
Jamus ta yi alkawarin kara matsa kaimi don kare kasashen Turai daga barzanar Rasha.
Jiragen Rasha marasa matuka sun kai hari Romaniya
Rasha ta yi kuskuren harba jirage marasa matuka cikin Romaniya, yayin da ya lalata gini tare da raunata mutum biyu.
Ukraine ta kashe mutune biyu a hari a kan matatar man Rasha
Gwamna Fedorishchev na yankin Samara ya ce baya ga mace-mace, harin Ukarine ya jikkata mutane da dama a yammacin Rasha.
Putin ya fara ziyarar yini biyu a China
Putin na ziyara a China domin tattaunawa da shugaba Xi yan kwanaki bayan ziyarar Trump a China
NATO ta tabbatar da harbo jirgin Ukraine
NATO ta yi kuskuren harbo jirgi mara matuki na kasar Ukraine
Putin na ziyara a China don warware kullin da Trump ya yi
Shugaba Vladimir Putin ya isa China don tattaunawa da takwaransa Xi Jinping, da zummar yaukaka alakar da ke tsakaninsu.
Merkel ta soki lamirin EU na rashin sasantawa da Rasha
Tsohuwar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta yi kira ga Tarayyar Turai da ta kokarta cimma zaman lafiya da Rasha.
Ukraine ta harba wa Rasha jirage marasa matuka 600
Rahotanni na nuni da cewa, Ukraine ta harba jirage marasa matuka a kalla 600 zuwa sassan Rasha.
Za a kafa kotu na musamman kan hukunta Rasha a yakin Ukraine
Kasashe 40 sun amince da kafa kotu na musamman da zai gudanar da shari'a, kan keta hakkin bil Adama a yakin Ukraine.
Kamfanonin kera makamai na riba da yaki
Faifen bidiyo da ya yi karin haske kan wadanda ke cin riba da yakokin da ake faama da su a duniya, duk da asarar rayuka.
Ukraine: Ina aka kwana a yaki da Rasha?
DW ta tattauna da jami'an soja da masana tsaro, a kan batun sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta a yakin Rasha da Ukraine.
Shirin Rana 09.05.2026
Jamus ta nemi Turai ta kare kanta bayan janye sojin Amurka
NATO ta fara tuntubar Amurka don jin yadda aikin janye sojojinta dubu biyar daga Jamus zai kasance.
Putin ya yi waya da Trump kan yakin Iran
Shugabannin kasashen biyu sun tattauna yadda za a kawo karshen yakin Iran da kuma na Ukraine a ranar Laraba.
'Yan tawaye sun bukaci sojojin Rasha su fice daga Mali
Bukatar ta 'yan tawayen na zuwa ne kwanaki bayan kaddamar da hari a wurare daban-daban na Mali.
Aragchi ya isa Rasha don tattaunawa da shugaba Putin
Ministan harkokokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce tattaunawar za ta mayar da hankali kan muradun kasarsa.
Sojin Mali da na haya daga Rasha sun fice daga birnin Kidal
Mali ta ce harin ta'addancin na ranar Asabar ya kashe ministan tsaron kasar Sadio Camara, tare da jikkata mutane 16.
Ukraine ta cika shekaru 40 da hatsarin nukiliyar Chernobyl
Ukraine ta cika shekaru 40 da hatsarin nukiliyar Chernobyl.
Tarayyar Turai ta amince da ba da rance ga kasar Ukraine
Tarayyar Turai ta cimma matsaya kan rancen euro biliyan 90 ga Ukraine da sabbin takunkumai kan Rasha.
Hare-haren Rasha sun salwantar da rayuka a biranen Ukraine
Akalla mutane 14 sun mutu yayin da dama suka jikkata sakamakon hare-haren sama da Rasha ta kai a biranen Ukraine.
Kamaru ta tabbatar da mutuwar 'yan kasar a yakin Ukraine
Tuni mahukuntan Kamarun suka wallafa sunaye da kuma bayanan waɗanda suka rasa rayukansu a yayin tallafa wa Rasha.
Ukraine ta lalata bututun man Rasha
Ukraine ta lalata wani bututun mai da ke tashar ruwa ta Primorsk da ke kusa da Baltic.
Rasha da Turkiyya sun bukaci a tsagaita wuta a Iran
Kasashen biyu sun bukaci hakan saboda tasirin da yakin ke ci gaba da yi ga tattalin arzikin duniya.
Rasha ba ta sake kwace yanki a Ukraine ba
Rundunar sojojin Rasha ba ta samu damar sake kwace iko da wani yanki a fagen daga a Ukraine ba
Babbar jami’ar diflomasiyyar EU na ziyara a Ukraine
Kaja Kallas ta je Ukraine ne don tunawa da mutane da aka kashe a garin Bucha shekaru hudu da suka gabata.
Amurka ta bai wa jigin dakon man Rasha damar shiga Cuba
Amurka ta amincewa wani jirgin dakon mai na Rasha ya shiga Cuba.
Yadda kamfanonin kera makamai ke arziki da yaki
Yayin da barnar da makamai masu linzami ke shiga kanun labarai da asarar rayuka a fagen daga, yake-yaken na azurta wasu.
Jamus ta kama mutane da ake zargi da yi wa Rasha leken asiri
Mutanen sun hada da 'yar Romania mai shekaru 45 da aka kama a Jamus, sai dan Ukraine mai shekaru 43 da aka kama a Spain.
Ukraine: Rasha ta kwace iko da kauyen Potapiva
Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce dakarunta sun kwace iko da kauyen Potapiva a Ukraine.
Ukraine ta kaddamar da hare-hare a Rasha
Ma'aikatar tsaron Rasha ta ce, Ukraine ta harba jirage marasa matuka kimanin 280 cikin dare.
Rasha ta alkawarin daina saka 'yan Kenya aikin soja
Kenya ta ce Rasha ta yi alkawarin daina saka 'yan Kenya cikin yakin da ke faruwa tsakanin kasashen na Rasha da Ukraine.
Merz: Ba dalilin sassauta wa Rasha takunkumi
Jamus ta ce babu dalilin janye wa Rasha takunkumi duk da matsalar makamashi da ake fuskanta a duniya.
Farashin mai ya fadi
Farashin mai ya yi fadi bayan Trump ya yi hasashen kawo karshen yakin Gabas ta Tsakiya nan ba da jimawa ba.
Sabuwar takaddama tsakanin Hungary da Ukraine
Wata takaddama ta barke tsakanin Hungary da Ukraine
Rasha ta zargi Ukraine da kokarin mallakar makaman nukiliya
Rasha ta zargi Ukraine da kokarin mallakar makamin nukiliya a bisa taimakon Birtaniya da Faransa.
Rasha ta tallafa wa NIjar da takin zamani
Rasha ta bai wa Nijar ton 20,000 na takin zamani don bunkasa noma
Jamus ta caccaki Donald Trump kan Ukraine
Ministan tsaron Jamus ya soki ya soki yadda Shugaban Amurka Donald Trump ke tafiyar da batun yakin Ukraine.
Yau ake cika shekaru hudu da yakin Ukraine
A rana irin ta yau 24 ga watan Fabrairun 2022, Rasha ta kaddamar da yaki kan Ukraine kan dambarwar girke sojojin NATO.
Shirin Safe 24.02.2026
Shirin Safe 24.02.2026
Merz ya caccaki Rasha a kan yakin Ukraine
Jamus na neman a kara matsa lamba ga Rasha domin ta kawo karshen mamayar da ta yi a Ukraine.
Shugaban Ukraine ya ce Rasha ta fara yakin duniya na uku
Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce abin da ya rage shi ne jiran ganin adadin kasashen da Rasha za ta mamaye.
Ana dab da cika shekaru hudu da yakin Ukraine
Rasha ta kai hari da makamai masu linzami da ke cin dogon zango a Kyiv, kwana biyu kafin cika shekara hudu da fara yaki.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 50
Shafi na gaba