Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 21.12.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahotanni daga Najeriya da Nijar da Habasha da kuma Saudiyya. Shirin na kuma kunshi da shirye-shiyenmu na siyasa da kasuwanci.