Lagos ya kasance cibiyar kasuwancin Najeriya, kuma tsohon babban birnin kasar. Birnin Lagos yana dauke da mutane fiye da kowane birni na kasar.
Jihar Logas tana cikin jihohi 36 da Najeriya take da su, kana ana harkokin kasuwanci fiye da ko ina a cikin kasar.