Shirin rana: 27.10.2018 | Duka rahotanni | DW | 27.10.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin rana: 27.10.2018

A cikin shirin za ku ji cewa shugabannin Jamus da Turkiyya da Faransa da kuma Rasha na ganawa a birnin Santanbul kan nemo hanyoyin maido da zaman lafiya a kasar Siriya. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Hada-hadar Kasuwanni da Ji Ka Karu da Amsoshin Takardunku.

Saurari sauti 60:00