A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni d suka har da batun dokar hana amfani da baburan haya da aka fi sani da Okada a wasu kananan hukumomin jihar Lagos da ke Tarayyar Najeriya. Akwai sauran rahotanni da ma shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.