Laluben gano mafita daga rikicin bashin kasar Girka | Siyasa | DW | 02.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Laluben gano mafita daga rikicin bashin kasar Girka

Ana samun banbanci ra'ayi kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen warware rikicin bashin kasar Girka.

Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakanin gwamnatin kasar Girka da manyan kasashen Turai da sauran hukumomin lamuni da ke bin kasar ta Girka bashi, musamman ma kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen gano bakin zaren warware wannan matsala ta kudi da ta ki ci ta ki cinyewa.

DW.COM