1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsugune ba ta kare ba a kewayen tafkin Chadi

Razak Garba BabaniJune 29, 2015

Kungiyar Boko Haram ce ta fi sauran Kungiyoyin ‘yan ta’adda na duniya yawan kashe jama’a a shekaru biyu da suka gabata, inda Chadi ma ba ta tsira daga hare-hare ba.

https://p.dw.com/p/1FpcZ