Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 03.05.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

Akwai batun matsalolin da 'yan jarida ke fama da su a duniya yayin da ake ranar 'yancin watsa labarai. Akwai ta'adin da corona ke ci gaba da yi a kasar Indiya. Da zargin da jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ta yi wa APC mai mulki a kan lalacewar lamura a kasar.

Saurari sauti 59:59