You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Muntaqa Ahiwa
Tsallake zuwa bangare na gaba Fitattun labarai daga Muntaqa Ahiwa
Fitattun labarai daga Muntaqa Ahiwa
Ana tattara sakamakon zabe a Ghana
Al'ummar Ghana sun kammala kada kuru'un zaben sabon shugaba da kuma 'yan majalisun dokoki.
Ambaliya ta kashe mutane a Najeriya
Gomman mutane ne hukumomi ke tabbatar da cewa sun salwanta a Najeriya, sakamakon ta'adin da ambaliyar ruwa ta yi.
Rayuka sun salwanta a zaftarewar kasa a Indiya
Wani sabon ibtila'in zaftarewar kasa da ya auku a Indiya, ya salwantar da rayukan sama da mutum 40 da safiyar Talata.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Muntaqa Ahiwa
Labarai daga Muntaqa Ahiwa
Taba Ka Lashe: 04.12.2024
Taba Ka Lashe: 04.12.2024
Tsarin karatun Allo na neman ilimin da gwamnatin jihar Borno a Najeriya ke kokarin kyautatawa
Shirin Safe 01.12.2024
Shirin Safe 01.12.2024
Shirin Safe 30.11.2024
Shirin Safe 30.11.2024
Syria ta shiga mawuyacin hali na yaki da 'yan tawaye
Syria ta shiga mawuyacin hali na yaki da 'yan tawaye
Shugaba Bashar al-Assad na kasar Syria ya sake lasar lakobin kare kasarsa, a lokacin da gwamnati ke fama 'yan tawaye.
Isra'ila ta kai hari a iyakar Labanan da Syria
Isra'ila ta kai hari a iyakar Labanan da Syria
Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta kai farmaki wata cibiyar soji da ke iyakar Labanan da Syria a inda Hezbollah take.
Koriya ta Arewa ta sake jaddada goyon baya ga Rasha
Koriya ta Arewa ta sake jaddada goyon baya ga Rasha
Koriya ta Arewa ta sake tabbatar wa kasar Rasha ci gaba da ba ta goyon baya a yakin da take yi da kasar Ukraine.
Nuna karin labarai
Je ka homepage