1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Indiya

Indiya ita ce kasa ta biyu mafi yawan al'umma kana kasa ta bakwai mafi girma a duniya. Tana daga cikin kasashen da ke da karfin tattalin arziki.

Kasar Indiya na daya daga cikin kasashen da suka aje makamai domin kawo karshen yakin duniya na biyu kuma tana da kyakkyawar alaka da kasashen duniya da dama. Daga cikin abubuwan da suka sanya kasar ta yi fice shi ne masana'arta ta yin fna-finai wato Bollywood.

Nuna karin rahotanni