1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

September 29, 2020

A cikin shirin: kotu a Nijar ta raba gardama a rikicin cikin gida na jam'iyyar adawa ta LUMANA Afirka, akwai rahoto kan harin da 'yan aware masu rajin kafa kasar Western Togoland suka kai a kasar Ghana da rahoto kan abin da ya biyo bayan kafa sabuwar gwamnati a Mali.

https://p.dw.com/p/3jBVB