Fagen siyasar Ukraine bai sauya ba ko bayan zaben raba gardama | Siyasa | DW | 15.05.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Fagen siyasar Ukraine bai sauya ba ko bayan zaben raba gardama

Har yanzu kasashen duniya na godo da mahukuntan Ukraine da su tantance yadda makomarsu za ta kasance bayan zaben da ke karatowa

Har yanzu dai tsugunne ba ta kare ba a Ukraine, inda ko bayan da suka gudanar da zaben raba gardama suka bayyana anniyarsu ta gamewa da Rasha 'Yan a-waren yankin gabashin Ukraine na cigaba da janyo tashe-tashen hankula a kasar musamman wajen arrangaman da suke yi da jamian tsaro.

DW.COM