1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

AI ta soki hukuncin kisa kn sojojin Najeriya

Ubale (HON)InternetOctober 6, 2014

A wata alama ta kara nuna alamar yamutsewar lamura ga shugabannin Tarrayar Najeriyar da suka yanke hukuncin kisa kan wasu sojan kasar, kungiyar Amnesty International ta yi suka ga wannan hukunci.

https://p.dw.com/p/1DRDo