Zanga-zangar sauyin yanayi | Duka rahotanni | DW | 03.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Zanga-zangar sauyin yanayi

Zanga-zanga a daidai lokacin da ake taron kasashen duniya a Spain kan batun muhalli don kammala dokokin fara aiki da yarjejeniyar Paris ta 2015.