Muhalli waje ne da al'umma da dabbobi da tsirrai ke rayuwa. A 'yan shekarun nan muhalli na fuskantar kalubale babba daga dumamar yanayi.
Kungiyoyi na kare muhalli da kasashen duniya na fafutuka wajen ganin an kare muhalli daga gurbacewa saboda irin illar da hakan ke da shi ga wanda ke zaune a cikinsa.