1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyin yanayi

Sauyin yanayi abu ne da ke shafar duniya baki daya kuma illolinsa suna haifar da fari da ambaliyar ruwa.

Matsala ta sauyin yanayi ko dumamar yanayi ta shafi kasashen duniya da dama. Masana harkokin muhalli da yanayi na ta kokari wajen ganin an magance sauyin yanayi a duniya.

Nuna karin rahotanni