1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda bukukuwan Kirisimeti suka gudana

Mouhamadou Awal Balarabe
December 27, 2018

Mabiya addinin Kirista sama da biliyan biyu sun gudanar da bukukuwan Kirisimeti kama daga kasashen Afirka har i zuwa sauran sassa na duniya.

https://p.dw.com/p/3AgUp
Flash-Galerie Weihnachten in Afrika Senegal
Hoto: picture-alliance/ dpa/dpaweb

Fafaroma Francis ya yi jawabin Kirisimeti a birnin Rom a daidai lokacin da sauran mabiya addinin Kirista suka gudanar da addu'o'i da shagulgula