Tsaro a Najeriya da Nijar cikin mummunar hali
September 2, 2021Talla
Al'amura na kara yin muni a arewa maso gabashin Najeriya, inda ake ci gaba da sace dalibai tare da yin garkuwa da su a sassa dabam-dabam na yankin arewacin,Abin da ya tilasta wa shugabanin a Jihar Zamfara zartas da dokar rufe kasuwanni da makarantu tare da haramta sayar da man fetir da dai sauran mataka.Yayin da a Nijar a yankin yammacin a Jihar Tillaberi duk da irin yada ake kai hare-hare a jihar hukumomi suka dage dokar haramta hawan babura. Daga kasa mun tanadar muku da rahotanni dangane da wannan batu