Shirin Yamma | BATUTUWA | DW | 15.10.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Shirin Yamma

A Nijar an bude babbar makarantar horar manyan sojoji a kasar da nufin karfafa matakan tunkarar kalubalen tsaro. A Najeriya kuma 'ya'yan babbar jam'iyyar adawa ta PDP ce ke ci gaba laluben mafita a rikicin shugabancinta.

Saurari sauti 60:00