1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 30.03.2018

Mouhamadou Awal Balarabe
March 30, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Rasha ta yi kira ga jami'an diplomasiyyar Jamus hudu da su bar kasar, jim kadan da gayyatan jakadun kasashen yammacin duniya tara a ma'aikatar harkokin waje da ke birnin Moscow.

https://p.dw.com/p/2vGdo