Shirin Yamma, 09.01.2018 | Duka rahotanni | DW | 09.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma, 09.01.2018

Cikin shirin za aji cewa sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar sojojin kasashe makwabta, sun ayyana wani babban samame kan mayakan Boko Haram da sauran shugabanninsu a yankin arewa maso gabashin Najeriya kamar yadda rundunar sojojin Najeriyar ta sanar.

Saurari sauti 59:45