Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za ji cewar manyan jam'iyyun siyasa da ke cikin kawancen gwamnati a Jamus sun sami kansu cikin mawuyacin hali fiye da yadda basa tsammani sakamakon sha kashi da suka yi a zaben majalisun dokoki na jihar Thuringia
Jam'iyyar Social Democrats ta sha kaye a zaben da aka gudanar na jiha a Berlin, inda kiyasin kafafen yada labarai ya nunar da cewa SPD din ce ta zo ta biyu a zaben.
'Yan kwanaki gabanin zaben Najeriya hankalin kasashen duniya na komawa kan kasar wadda ke kan gaba wajen yawan mutane a nahiyar Afirka. Sannan Janye sojojin Jamus a Mali na haifar da muhawara a jaridun Jamus.
Zaben da ya gudana a jiya a jihar North Rhine-Westphalia a Jamus, gwaji ne ga tasirin 'yan siyasar kasar kasancewar shi ne zaben farko tun bayan da aka samu sauyin gwamnati.
An gudanar da zaben shugaban kasar Jamus a zauren majalisu na Bundestag da Bundesrat. Shugaba mai ci yanzu Frank-Walter Steinmeier ya sake samun kujerar shugabancin kasar na karin wa'adin shekaru biyar.