Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji kalubalen da alummar yankin arewa maso gabashin Najeriya ke fuskanta na sabbin hare-haren mayakan Boko Haram.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3n1SL
Ana fama da matsalar wutar lantarki a birnin Maiduguri na yankin Arewa maso gabashin Najeriya kwanaki bayan mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari.
Kungiyar Boko Haram mai alaka da IS a fafutukar kafa daular musulunci, ta tabbatar dauki alhakin kai harin da ya kashe mutane sama da 20 a wasu kauyuka a jihar Diffa na kasar Nijar.
Rahotannin da ke fitowa daga Kamaru, sun tabbatar da wani hari da mayakan Boko Haram suka kai yankin arewa mai nisa mai makwabtaka da Najeriya.
Manoma goma sha hudu ne harin Boko Haram ya hallaka tare da yin garkuwa da wasu goma sha biyar wasu da dama kuma na kwance a asibitin garin Ngwom kusa da Maiduguri inda lamarin ya faru.