1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Maiduguri

Maiduguri babban birnin Jihar Borno ya kara fitowa fili samakon kasancewa tungar tsagerun 'yan kungiyar Boko Haram masu dauke da makamai.

Birnin Maiduguri ya cika ya batse da 'yan gudun hijira daga sassan jihar wadanda Boko Haram suka raba da gidajensu, sannan mutane da dama sun tsere daga birnin samakon hare-hare na 'yan kungiyar.

Nuna karin rahotanni