Shekaru 10 da fara rikicin tsagerun Boko Haram a Najeriya | Duka rahotanni | DW | 26.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shekaru 10 da fara rikicin tsagerun Boko Haram a Najeriya

Ranar 26 ga watan Yuli 2009 an wayi gari a Maiduguri da jin karajin harbe-harbe da ba su saba ji ba harkokin sun tsaya cak jami’an tsaro sun kai ruwa rana da ‘yan kungiyar da ake kira Yusufiyya ko ‘yan Boko Haram.

Saurari sauti 03:17