Matakan rufe kan iyakokin Turai na jefa 'yan gudun hijira cikin tsaka mai wuya.
https://p.dw.com/p/1GYCt
Talla
Kasashen nahiyar Turai sun bi sahun Jamus wajen tsaurara matakan bincike a kan iyakokinsu yayin da wasu suka rufe kan iyakokin nasu baki daya, a wani mataki na kawo karshen kwararar 'yan gudun hijira da bakin haure.